Harsunan Mali

Harsunan Mali
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na languages of a geographic region (en) Fassara

Mali ƙasa ce mai yare da yawa mai kimanin mutane miliyan 21.9. Harsunan da ake magana a can suna nuna tsarin zama na dā, ƙaura, da dogon tarihinta. Ethnologue ya ƙidaya fiye da harsuna 80. cikin wadannan, Bambara, Bobo, Bozo, Dogon, Fula, Hassaniya, Kassonke, Maninke, Minyanka, Senufo, Songhay, Soninke da Tamasheq sune harsunan hukuma. [1]Faransanci shine harshen aiki.

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Lingua 2023

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search